Header Ads

php

ASSALAM zanfara darasi akan php a nan kamar
ynda na tabayin na html a shekaran da ta wuce.
amma WAYAN NAN darusana suna yi ne ga
masu anfani computer domin ban iya codin da
waya ba. kuma wannan darasin bazai zo da
screenshot ba kamar na html da mukayi. amma
zanyi bayani a iya yanda zaku gane. duk da ni
kaina mai koyone amma isha Allah duk wanda ya
biyo darasin zai dan fahimce php.. yanxu ga
masu shawar koyo suje nan http://php.net/
download.php domin ku dauko kuma kuyi instal
na php a computer ku.. bnda tabaci ga masu
wayan android amma suma su gwada ko zasu
samu nasu a cen ko wani wajan. ku tabatar duk
mai ra'ayin koyo ya yi install na php. kamin mu
fara...
 tau yanxu zamu fara KAI TSAYE.
Yana kyau ka duba os (OPERATING SYSTEM)na
computer ka wajan istall nap hpp a cikin ta ga
kuma wayanda dama sun iya abinsu tau kawai
su je wannan link su daukjo abin http://php.net/
dowload.php .
Ga kuama wayanda suke irinmu yana da kyau
mu fara duba os na system namu domin mu san
yanda zamuyi install nasa kasancewar php.net
duk sun kakasa yand a zamu bi mu saka abin
daidai da operating system na cikin computer mu
ga link sai mu bi mu karanta yanda zamu saka
shi a cikinta
• Windows - Windows Installation Guide http://
www.php.net/manual/en/install.windows.php
• Mac - Mac Installation Guide http://
www.php.net/manual/en/install.macosx.php
• Linux - Linux Installation Guide http://
www.php.net/manual/en/install.linux.php
Bayan mun gama karantawa sdai mu bi wannan
link domin muyi download nasa a computer mu
http://php.net/dowload.php .
Idan kana da wata matsala sai ka tambayeni
domin na duba maka
Kamin muyi Magana akan php syntax inaga yana
da kyau mu fara bayanin minene php syntax.
Syntax yana nufin ka idodin da zaka bi domin ka
rubuta code na php dai dai ba tare da matsala ba
ko kuma rashin running nasa a computer ka ko
kuma a host naka da kake amfani . duk php code
dolene zai farad a wayan nan
<?php
?>
<?
?>
Amma wannan shine tsayayen hanyar da zaka
fara buda rubuta php code naka
<?php
?>
Yaya zaka yi saving nap hp code naka?
zakayi saving na php ka tabatar kayi saving a
php extension misali a file name zaka saka .php
ba .htm ba misali
index.php.
yaya zamu hada php tare da html ?
<html>
<head>
<title>My First PHP Page</title>
</head>
<body>
<?php
echo "Hello World!";
?>
</body>
</html>
Idan kayi saving na wannan file kamar
(sunanka.php)kayi running nasa a browser ka
zaka ga hello word yayi bayana a screen na
system naka in har beyi haka ba tau ka kara
duba mistake da kyau.
Zaku ga munyi amfani da wani abu kamar haka
eco sanan muka rubuta “hello word “ tau wannan
ana cemasa command ammfanisa shi
zaitaimaka wa code naka yayi display na abinda
kakeso ka baya a screen naka.
Amma zamuyi bayani game sahi nan gaba
sossai.
Dole idan kaxo rubuta code nap hp zaka farad a
wannan
<? Php
?>
Tau duk wani code da zaka saka wanda kake
son ya kasan ce a php naka a nan zaka saka shi
ciki kamar yanda kuka ga na saka
echo "Hello World!";
a takiyar wajan
kuma su wayan nan dot da kuke (“”) gani suma
dole a saka su farkon command da karshensa a
karshe kuma a saka (;)
alamar anan bayaninka yak are…
tau yanxu anan zamu tsaya sai kuma wani sati
in Allah ya kaimu da fatar karatun ya dan maku
dadi da mana tare da saukin fahimta????
Kuma ku danyi sharing dan wasu su gani suma
su karu…
DAGA SHAHF GARBA WAPKA

No comments

Powered by Blogger.