Header Ads

Barkan ku da sake kasan cewa tare da wannan shafi nawaBarkan ku da sake kasan cewa tare da wannan shafi nawa

zanyi muku cikakken bayani ne akan hanyar da akebi a samu kyautar
1.5gb

A kowani irin layi na Etisalat wanda yanzu suka koma 9mobile


Ga Yadda Tsarin samun kyautar yake
Suna bada wannan kyautar ne ga duk kannin wanda ya sayi sabuwar ANDROID Ko wace iri

akwai wani secret way da ba kowane ya san da ita ba domin kuwa duk kanin wanda yasan ya tava siyan sabuwar android
kuma be yarda kwalin wayar ba to ka dauko sa yanxu sai ka karanta wannan darasin nawa


Domin samun naka kyautar

Sai ka dauko kwalin wayar ka bude ka duba cikin kwalin zaka ga wani dan Sticker an rubuta wasu Number, s an rubuta
=== >>PIN+++++++++++

idan wayar ka TECNO ce xaka ga an rubuta PIN FOR TECNO

haka idan Itel,Gionee,infinix, da sauran su

Number guda 15 zaku gansu
Sai ku copy

Ku danna dial *8186*PIN NUMBER#


Insha Allah zaku ga sun baku kyautar

Idan kuma suka maka

You are not eligible for this offer

To
Baka cancanta ba


Amma kwai wata hanya da za, a iya bi ka samu

Kawai ka kirani ta

[ 08139146831]

Ko ka copy PIN na wayar sai ka turo min msg

da PIN number da suka ki baka tare da sunan wayar da ka gwada beba insha Allah zan taimaka.Idan kuma kai baka da kwalin amma wani abokin ka nada shi kuma kana so ka samu

Zaka iya amsar kwalin ka cire IMEI kwalin kai Tweak sai kai dial na *8186*PIN NUMBER#

No comments

Powered by Blogger.