Header Ads

Sabuwar Shirin Yan Shi’a Wa


Sabuwar Shirin Yan Shi’a Wa Sojojin Nigeria
Jama’a ku karanta abinda wannan ‘dan shi’ah ya wallafa

Hakika tsaron Nigeria na fuskantar babban hatsari na ‘yan shi’ah a nan gaba, dole gwamnatin Nigeria ta haramta shi’ah sannan a dena daukarsu kowani irin aiki na tsaroYanzu wannan kuna ganin ba zasu iya bada bayanan sirri ga ‘yan ta’adda domin a hallaka jami’an tsaron Nigeria ba?
Ya zama wajibi rundinar sojin Nigeria ta saka ido akan jami’anta ‘yan shi’ah ta hanyar bin diddiginsu, dama ana zargin akwai maciya amana daga cikin sojojin da suke bada bayanan sirri ga ‘yan ta’adda

Wannan fa shine tarbiyyan da Zakzaky ya reni magoya bayanshi a kai, dole dolen gwamnatin Nigeria ta haramta kungiyar shi’ah magoya bayan Zakzaky idan ana neman zaman lafiya
Yaa Allah Ka mana maganin ‘yan ta’adda da ‘yan uwansu tsageru ‘yan shi’ah Amin

No comments

Powered by Blogger.